Tehran (IQNA) Majalisar ministocin gwamnatin sahyoniyawan mamaya ta kakaba tsauraran matakan tsaro kan masu ibadar da suke shiga masallacin Al-Aqsa a cikin watan Ramadan da kuma yunkurin da suke yi a sassa daban-daban na kasar Falasdinu.
Lambar Labari: 3487133 Ranar Watsawa : 2022/04/06